iqna

IQNA

mayakan kungiyar
Tehran (IQNA) Kungiyar 'yan ta'adda ta Ansar al-Muslimin a bilad Sudan da ke yammacin Afirka ta sanar da cewa ta shiga cikin kungiyar al-Qaeda a yankin Magrib.
Lambar Labari: 3486784    Ranar Watsawa : 2022/01/05

Tehran (IQNA) dakarun Hashd Alshaabi sun fatattaki mayakan 'yan ta'adda na kungiyar Daesh a kan iyakokin Iraki da Syria
Lambar Labari: 3486108    Ranar Watsawa : 2021/07/15

Tehran (IQNA) kungiyar 'yan ta'addan Daesh mai dauke da akidar salafiyyah takfiriyyah tana kara fadada ayyukanta da samuwarta a cikin nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3486078    Ranar Watsawa : 2021/07/05